Hausa online free dictionary

Idiomatic Nigeria provides translations from and into Hausa

A

A

a determiner /ə/ ko /eɪ/ 1. Harafi na ɗaya kuma na ...

A & E

noun /ˌeɪ ənd ˈiː/ yana nufin 'accident and emergency' ...

a blessing in disguise

(idiom) kyakkyawan abu amma wanda alamomin shi suke nuna cewa ...

a bone of contention

(idiom) abun da mutane suke jayayya akai ...

a breath of fresh air

(idiom) sabon abu, sabon mutum, abu na dabam ...

a can of worms

(idiom) lamarin da yake janyo maka matsala idan kana neman ...

a cappella

adverb /ˌæ kəˈpelə/ or /ˌɑː kəˈpelə/ yin waƙa kawai ba tare ...

a case in point

(idiom) babban abun misali ...

a change of heart

(idiom) sauya ra'ayinka akan abu ...

a close call

(idiom) idan abun da baka so ya auku ya kusa ...

a close shave

(idiom) idan munmunan abu ya kusa aukuwa ...

a dime a dozen

(idiom) wanda ake samu cikin sauƙi ...

a downward spiral

(idiom) lamari mai saurin runcaɓewa wanda zai wahala a iya ...

a fast track (to sth)

(idiom) hanya mafi sauri ta yin abu ...

a fishing expedition

(idioms) tattara bayanai domin nemo bayanai game da abu ...

a flash in the pan

(idiom) yin nasarar dare ɗaya wacce bata ɗaurewa ...

a force to be reckoned with

(idiom) mai ƙarfin faɗa aji ...

a free hand

(idiom) idan an baka izinin kayi abunda kake so ...

a kick in the pants

(idiom) abun daya saka inganta halayyar ka ...

a kick in the teeth

(idiom) idan wani ya zalunce ka kuma kana neman taimako ...

a labour of love

(idiom) aikin da kake yi saboda kana son shi bawai ...

a long way to go

(idiom) akwai sauran rina a kaba ...

a means to an end

(idiom) abun da kake yi wanda zai taimaka maka cimma ...

a mixed blessing

(idiom) abun da yake anfanarwa da kuma cutarwa ...

a near miss

(idiom) munmunan abu wanda bai auku ba amma dai ya ...

a pat on the back

(idiom) yabo ga kyakkyawan abun da wani yayi ...

a play on words

(idiom) wasan da ake yin anfani da kalmomin da suke ...

a race against the clock

(idiom) idan ana buƙatar a aiwatar da abu cikin gaggawa ...

a race against time

(idiom) idan ana buƙatar a aiwatar da abu cikin gaggawa ...

a rap across the knuckles

(idiom) hukunci mara tsanani ...

a rap on the knuckles

(idiom) hukunci mara tsanani ...

a rap over the knuckles

(idiom) hukunci mara tsanani ...

a roof over your head

(idiom) gidan da kake zaune ...

a rude awakening

(idiom) kasancewa kana yin mamaki idan ka gano gaskiyan abu ...

a safe bet

(idiom) abun da kake da tabbacin cewa zai auku ...

a shot in the dark

(idiom) neman yin hasashe akan abu duk kuwa da cewa ...

a shoulder to cry on

(idiom) wanda yake jajinta maka idan kana cikin damuwa ...

a slap in the face

(idiom) abunda wani ya aikata wanda cin mutunci ne a ...

a slip of the tongue

(idiom) kuskuran da aka aikata ta hanyar yin anfani da ...

a slippery slope

(idiom) munmunan abu wanda akwai yiwuwar zai ƙara munancewa ...

a square meal

(idiom) lafiyayyen abinci ...

a stroke of luck

(idiom) abu mai kyau wanda sa'a kaci ya same ka ...

a tower of strength

(idiom) mutumin daya taimake ka sosai lokacin da kake cikin ...

a weight off your mind

(idiom) abunda yanzu bai dameka ba ...

A-Bomb

noun /eɪ bɒm/ yana nufin 'ATOM BOMB' ...

a.m

noun /eɪ ɛm/ tsakiyan dare da kuma tsakiyan rana ...

a/c

account ...

A1

noun /eɪ wʌn/ yana nufin 'excellent' (mafi inganci) ...

aardvark

noun /ˈɑːdvɑːk/ wata dabba da ake samu a kudancin nahiyar ...

aback

adverb /əˈbæk/ 1. Yin mamaki da abu 2. Wanda yake a baya ...abacus

noun /ˈæbəkəs/ wani irin frame mai ɗauke da ƙwallaye ...

abaft

Adverb /əˈbɑːft/ ciki ko bayan jirgin ruwa ...

abalone

noun /æbəˈləʊni/ wani nau'in kifi da ake ci ...

abandon

verb /əˈbændən/ bar, ƙyale ...

abandoned

adjective /əˈbændənd/ abun da akayi watsi dashi ...

abandonment

noun /əˈbændənmənt/ watsarwa (nuna halin ko in kula) ...

abandonware

noun /əˈbændənwer/ COMPUTING manhajar da aka daina sabunta ta ...

abase

verb /əˈbeɪs/ cire girman kai ...

abasement

noun /əˈbeɪsmənt/ cire girman kai ...

abash

verb /əˈbaʃ/ sa mutum ya ji kunya ...

abashed

adjective /əˈbæʃt/ jin kunyan abun da kayi ...

abasia

noun /əˈbeɪzɪə/ ciwon jiki wanda yake sa mutum ya kasa ...

abate

verb /əˈbeɪt/ raguwar ƙarfi, rage ƙarfin abu ...

abatement

noun /əˈbeɪtmənt/ rage ƙarfi, raguwar yawa ko tasirin abu ...

abattoir

noun /ˈæbətwɑːr/ mahauta (gurin da ake yanka dabbobi) ...

abaya

noun /əˈbeɪjə/ mayafin da larabawa suke sawa ...

Abba

noun /ˈʌbə/ Mahaifi ...

abbess

noun /ˈæbes/ macen da take jagorancin wata ƙungiyar addinin kirista ...

abbey

noun /ˈæbi/ wani irin babban Majami'a (Coci) ...

abbot

noun /ˈæbət/ mutumin da yake jagorancin wata ƙungiyar addinin kirista ...

abbreviate

verb /əˈbriːvieɪt/ taƙaita kalma ...

abbreviation

noun /əˌbriːviˈeɪʃən/ taƙaita kalma. Misali zubuta Alh a maimakon Alhaji ...

ABC

dukkannin haruffan turanci ...

abdicate

verb /ˈæbdɪkeɪt/ miƙa kujerar sarauta ga wani ...

abdication

noun /ˌæbdɪˈkeɪʃn/ ajiye sarauta domin wani ya gajeka ...

abdomen

noun /ˈæbdəmən/ ruwan ciki (gurin da kayan cikin mutum suke) ...

abdominal

adjective /abˈdɒmɪnəl/ na kayan cikin mutum ...

abdominals

noun /æbˈdɒmɪnlz/ kayan cikin mutum ...

abduct

verb /æbˈdʌkt/ sace mutum da ƙarfi ko da yaudara ...

abductee

noun /ˌæbdʌkˈtiː/ mutumin da aka sace ...

abductor

noun /æbˈdʌktər/ mutumin daya sace wani mutum ...

abed

adverb /əˈbed/ tsohuwar kalma wacce take nufin 'a cikin gado' ...

Aberdeen Angus

wata kalar shanuwa baƙa mara ƙaho wacce aka samad da ...

Aberdonian

adjective /ˌæbəˈdəʊniən/ mutumin yankin 'Aberdeen' na Scotland ...

aberrant

adjective /əˈberənt/ bare (wanda ba a saba dashi ba ko ...

aberration

noun /ˌæbəˈreɪʃn/ 1. Bare, na dabam 2. Ba sabam ba (kasancewa halayyan ...

abet

verb /əˈbet/ taimakawa mutum ya aikata laifi ...

abeyance

noun /əˈbeɪəns/ wanda aka dena anfani dashi ...

ABH

/ˌeɪ biː ˈeɪtʃ/ yana nufin 'Actual bodily harm' ...

abhor

/əˈbɔːr/ ƙyamatan abu ...

abhorrence

noun /əˈbɒrəns/ abun allah wadai (abun ƙyama) ...

abhorrent

adjective /əˈbɒrənt/ abun allah wadai ...

Abia

wata jiha dake yankin Niger Delta na kudu maso kudancin ...

abide

verb /əˈbaɪd/ 1. cannot/could not abide somebody/something. Ƙin jinin abu 2. Rayuwa ...

abide by

tsayawa akan sharuɗɗan wata doka ko yarjejeniya ...

abiding

adjective /əˈbaɪdɪŋ/ mai daɗewa, mara gushewa ...

ability

noun /əˈbɪlɪti/ ikon yin abu ...

abiotic

adjective /ˌeɪbaɪˈɒtɪk/ wanda bai shafi fannin 'biology' ba ko abubuwa ...

abject

adjective /ˈæbdʒekt/ 1. Rashin tabbas ga makomar abu 2. Matsananci ...

abjure

verb /əbˈdʒʊər/ yin shelar barin wani imani ...

ablate

verb /əˈbleɪt/ 1. (medical) Cire tissue na jiki ta hanyar ...

ablation

noun /əˈbleɪʃən/ a fannan darasin kimiyya na 'geology' wannan kalmar ...

ablative

adjective /ˈæblətɪv/ yanayin yanda 'noun', 'pronoun' ko 'adjective' yake nuna ...

ablaze

adjective /əˈbleɪz/ ƙunan wuta ...

able

adjective /ˈeɪbəl/ daman yin abu ...

able bodied

adjective /ˈeɪbl ˈbɒdid/ jiki mai lafiya ...

able seaman

phrase /ˈeɪbl ˈsiːmən/ wani ƙaramin matsayi a rundunar sojin ruwan ...

ableism

noun /ˈeɪblɪzəm/ nuna wariya ga nakasassu ...

ablution

noun /əˈbluːʃən/ wanke wani ɓarin jiki ...

ablutions

wanke jiki ...

ably

duba gurin 'able' ...

ABM

yana nufin 'Automatic Banking Machine' (na'urar zarar kuɗi ta banki) ...

abnegate

verb /ˈæbnɪɡeɪt/ haƙura ...

abnegation

noun /ˌæbnɪˈɡeɪʃn/ haƙuri ...

abnormal

adjective /æbˈnɔːməl/ ba dai-dai gwargwado ba ...

abnormality

noun /ˌæbnɔːˈmæləti/ abun da bai kasance dai-dai gwargwado ba ...

Abo

wata kalmar zagi da ake anfani da ita domin zagan ...

aboard

adverb, preposition /əˈbɔːd/ na kai ko na cikin ababan hawa ...

abode

noun /əˈbəʊd/ gurin da mutum yake rayuwa ...

abolish

verb /əˈbɒlɪʃ/ kawo ƙarshen doka ...

abolition

verb /əˈbɒlɪʃ/ kawo ƙarken doka ...

abolitionist

noun /ˌæbəˈlɪʃənɪst/ mai ra'ayin ganin an soke wata doka ...

abomasum

noun /æbəˈmeɪsəm/ yanki na huɗu kuma na ƙarke a tunbin ...

abominable

adjective /əˈbɒmɪnəbəl/ abun ƙyama ...

abominate

verb /əˈbɒmɪneɪt/ ƙyamata ...

abomination

noun /əˌbɒmɪˈneɪʃən/ abun ƙyama ...

aboriginal

adjective /ˌæbəˈrɪdʒənl/ na aborigine ...

aborigine

noun /ˌæbəˈrɪdʒəni/ ɗaya daga cikin ƙabilun mutanen ƙasar Australia ...

abort

verb /əˈbɔːt/ 1. Zubar da cikin mace 2. Dakatar da abu kafin ...

abortion

noun /əˈbɔːʃən/ 1. Zubar da cikin mace 2. Gaza samun nasara ...

abortionist

noun /əˈbɔːʃənɪst/ mutumin da yake zubar da cikin mata ...

abortive

adjective /əˈbɔːtɪv/ wanda bai samu nasara ba ...

abound

verb /əˈbaʊnd/ yalwata ...

about

preposition /əˈbaʊt/ 1. Kimanin 2. Dangane da 3. be about to do sth: ...

about turn

noun & verb /əbaʊtˈtɛːn/ juyawa domin kallon ɗayan ɓangaren ...

above

adverb, preposition /əˈbʌv/ sama da, fiye da, wuce ...

abracadabra

exclamation /ˌæbrəkəˈdæbrə/ wata kalma da matsafa suke yin anfani da ...

abrade

verb /əˈbreɪd/ a fannin ƙereƙere, wannan kalmar tana nufin 'karcewa' ...

Abrahamic

adjective /ˌeɪbrəˈhæmɪk/ wanda ya shafi addinin Kirista, musulinci da kuma ...

abrasion

noun /əˈbreɪʒən/ a fannin ƙereƙere, wannan kalmar tana nufin 'karcewa' ...

abrasive

adjective /əˈbreɪsɪv/ wani sinadari da ake anfani dashi gurin goge ...

abrasively

adverb /əˈbreɪsɪvli/ wannan kalmar 'adverb' na kalmar 'abrasive' ce, domin ...

abrasiveness

noun /əˈbreɪsɪvnəs/ duba gurin abrasive ...

abreast

adverb /əˈbrest/ 1. Gab da gab 2. Keep abreast of sth: tabbatar ...

abridge

verb /əˈbrɪdʒ/ 1. Gajartar da wani littafi, finafinai da dai sauransu ...

abridgement

noun /əˈbrɪdʒmənt/ 1. Gajartar da wani littafi, finafinai da dai sauransu ...

abroad

adverb /əˈbrɔːd/ waje, ƙasar waje ...

abrogate

verb /ˈæbrəɡeɪt/ soke doka ...

abrogation

noun /ˌæbrəˈɡeɪʃn/ soke doka (kawo ƙarshen wata doka ta hanyar ...

abrupt

adjective /əˈbrʌpt/ 1. Kwatsam 2. Ba zato ba tsammani ...
abruptly

adverb /əˈbrʌptli/ 1. Kwatsam 2. Ba zato ba tsammani ...

abruptness

noun /əˈbrʌptnəs/ 1. Kwatsam 2. Ba zato ba tsammani ...

ABS

yana nufin 'Antilock Braking System', idan kuma aka rubuta shi ...

abscess

noun /ˈæbses/ maruru (ƙurji a jikin mutum) ...

abscissa

noun /æbˈsɪsə/ wani fannin lissafi ...

abscission

noun /æbˈsɪʃn/ rabewa ko gutsurewar wani sashi na tsiron shuka ...

abscond

verb /æbˈskɒnd/ sulalewa (gudu) ...

abseil

verb /ˈæbseɪl/ wani nau'in wasan motsa jiki da ake sakkowa ...

absence

noun /ˈæbsəns/ rashin kasantuwa a wani guri ...

absent

adjective, verb /ˈæbsənt/ rashin kasancewa a guri ...

absentee

noun /ˌæbsənˈtiː/ mutumin da bai samu daman halartar guri ba ...

absenteeism

noun /ˌæbsənˈtiːɪzəm/ ɗabi'ar yin fáshi koda yaushe ...

absently

adverb /ˈæbsəntli/ wannan kalmar 'adverb' na 'absent' ce, domin sanin ...

absinthe

noun /ˈæbsɪnθ/ wani nau'in koran giya ...

absolute

adjective /ˈæbsəluːt/ 1. Matuƙa 2. Ana anfani dashi gurin ƙarfafa magana. 3. Gabaki ...

absolutely

adverb /ˌæbsəˈluːtli/ haƙiƙa (ana anfani dashi ne gurin ƙarfafa magana) ...

absolution

noun /absəˈluːʃən/ afuwa ...

absolutism

noun /ˈæbsəluːtɪzəm/ wannan kalmar zata iya ɗaukar ma'anoni guda biyu ...

absolutist

noun /ˈæbsəluːtɪst/ mai ra'ayin 'absolutism' ...

absolve

verb /əbˈzɒlv/ wanke mutum daga tuhuma ko zargi ...

absorb

verb /əbˈzɔːb/ 1. Laƙume (cinyewa ko shanyewa koma dai yin anfani ...

absorbable

adjective /əbˈzɔːbəbl/ wanda za'a iya laƙumewa ...

absorbance

noun /əbˈzɔːbəns/ a fannin darasin kimiyya na 'physics', wannan kalmar ...

absorbed

adjective /əbˈzɔːbd/ domin sanin ma'anar wannan kalmar sai ku duba ...

absorbency

noun /əbˈzɔːbənsi/ wannan kalmar 'noun' na kalmar 'Absorb' ce, domin ...

absorbent

adjective /əbˈzɔːbənt/ wannan kalmar 'Adjective' na kalmar 'Absorb' ce, domin ...

absorption

noun /əbˈsɔːpʃn/ ma'anar wannan kalmar ɗaya ne da ma'anar kalmar ...

abstain

verb /əbˈsteɪn/ ƙaurace ...

abstainer

noun /əbˈsteɪnər/ mutumin daya ƙaurace wa zaɓe, shangiya ko ma ...

abstemious

adjective /əbˈstiːmiəs/ ƙauracewa ababan more rayuwa ...

abstention

noun /əbˈstenʃn/ ƙauracewa ...

abstinence

noun /ˈæbstɪnəns/ ƙauracewa ...

abstinent

adjective /ˈæbstɪnənt/ ƙauracewa abu ...

abstract

adjective /ˈæbstrækt/ 1. Wanda za'a iya jin shi a rai amma ...

abstract noun

/ˈæbstrækt naʊn/ sunayen abubuwan da baza mu iya ganiba ko ...

abstracted

adjective /æbˈstræktɪd/ duba gurin 'abstract' ...

abstraction

noun /æbˈstrækʃn/ ra'ayi na gamayya (ra'ayin da bana wani takamamman ...

abstractionism

noun /æbˈstrækʃnɪzəm/ imani da ya'ayin 'abstraction' ...

abstractly

adverb /ˈæbstræktli/ wannan kalmar 'adverb' na kalmar 'abstract' ce, domin ...

abstruse

adjective /əbˈstruːs/ mai wahalar fahimta ...

absurd

adjective /əbˈsɜːd/ shirme (abu mara ma'ana da zai ba mutane ...

absurdism

noun /əbˈsɜːdɪzəm/ imani cewa mutum yana rayuwa a duniya ne ...

absurdist

noun /əbˈsɜːdɪst/ mutumin da yayi imani da ra'ayin 'absurdism' ...

absurdity

noun /əbˈsɜːdəti/ rashin ma'ana (abu mara ma'ana da zai ba ...

ABTA

yana nufin 'Association of British Travel Agents' (wata ƙungiya a ...

ABU

Yana nufin 'Ahmadu Bello University' (wato jami'ar Ahmadu Bello) ...

Abuja

babban birnin tarayyan Naijeriya kuma fadan gwamnatin tarayyar Naijeriya wanda ...

abundance

noun /əˈbʌndəns/ yalwa, wadata (abu mai matuƙan yawa) ...

abundant

adjective /əˈbʌndənt/ wadata ...

abundantly

adverb /əˈbʌndəntli/ a wadace ...
abuse

noun & verb /əˈbjuːs/ 1. Keta haddi, cin zarafi 2. Yin anfani ...

abuser

noun /əˈbjuːzər/ mai cin zarafi, mai keta haddi ...

abusive

adjective /əˈbjuːsɪv/ mai keta haddi ko cin zarafi ...

abut

verb /əˈbʌt/ ma'anar wannan kalmar ta kusa tazo daidai dana ...

abysmal

adjective /əˈbɪzməl/ mai matuƙan muni ...

abyss

noun /əˈbɪs/ wani wagegen huji wanda yai kamar bai da ...

abyssal

adjective /əˈbɪsl/ wanda ya shafi zurfin teku ...

Abyssinia

tsohon sunan ƙasar habasha ...

AC/DC

yana nufin 'BISEXUAL' ...

academia

noun /ˌækəˈdiːmiə/ wanda ya shafi harkar karatu ...

academic

adjective /ˌækəˈdemɪk/ na karatu ...

academical

wanda ya shafi jami'a ko kwaleji ...

academician

noun /əˌkædəˈmɪʃən/ wanda yake aiki a fannin ilmi ...

academy

noun /əˈkædəmi/ wajen karatu ko samun horo ...

Academy Award

noun /əˈkædəmi əˈwɔːd/ wata lanbar yabo wacce wata ƙungiyar ƙasar ...

Acadian

noun /əˈkeɪdiən/ ɗan ƙasar canada daga birnin 'New Brunswick' wanda ...

acanthoid

adjective /əˈkænθɔɪd/ wanda yake kama da ƙashin baya ...

acanthoid

adjective /əˈkænθɔɪd/ mai kama da ƙashin baya ...

acanthus

noun /əˈkænθəs/ wata nau'in tsiro wacce ke tsirowa a yankunan ...

acara

wani ƙaramin kifi da ake samu a tsakiya da kudancin ...

acari

halittu dangin arachnid ...

acarid

noun /ˈækərɪd/ 1. Ƙananun halittun arachnid sanfurin acarina (ko ...

acarina

halittu dangin arachnid ...

acarine

adjective /ˈækəˌraɪn/ wani yanayi na yadda ake rubuta kalmar <a ...

acarology

noun /ˌækəˈrɒlədʒɪ/ ilimin kimiyya dake yin nazari akan halittar <a ...

ACAS

A ƙasar birtaniya wannan kalmar taya nufin 'Advisory Conciliation and ...

acaulescent

adjective /ˌækɔːˈlɛsənt/ mara jiki ...

accede

verb /əkˈsiːd/ 1. Amince 2. Accede to the throne/accede to power: ɗarewa ...

accelerando

adverb, noun /əkˌseləˈrændəʊ/ ƙaruwar gudu ...

accelerant

wani sinadari da ake anfani dashi wajen iza wuta ...

accelerate

verb /əkˈseləreɪt/ gaggauto da ...

acceleration

noun /əkˌseləˈreɪʃn/ gaggawa (= faruwar abubuwa da sauri) ...

accelerator

noun /əkˈseləreɪtər/ abun ƙara gudun mota ...

accelerometer

noun /əkˌseləˈrɒmɪtə(r)/ a fannan darasin kimiyya na 'physics' wannan kalmar ...

accent

/ˈæksent/ or /ˈæksənt/ karin murya (yanayin maganar mutum wacce zata ...

accented

adjective /ˈæksentɪd/ yin magana da irin yanayin yadda mutanen ƙasashen ...

accept

verb /əkˈsept/ 1. Yarda da abu 2. Amince ...

acceptable

adjective /əkˈseptəbl/ abun da za a iya yarda ko ƙarbar ...

acceptance

noun /əkˈseptəns/ ƙarba ko yarda da wani abu ...

acceptation

noun /ˌæksepˈteɪʃn/ a fannin ilimin lafazi wato 'linguistics', wannan kalmar ...

accepted

adjective /əkˈsɛptɪd/ karɓaɓɓe ...

access

noun & verb /ˈækses/ 1. Hanyar kaiwa ga abu 2. Kaiwa ga ...

accessary

wani yanayi na yanda ake rubuta 'accessory' ...

accessible

adjective /əkˈsesəbl/ abun da za a iya kaiwa zuwa gareshi ...

accession

noun /ækˈseʃn/ hayewa kan muƙami ...

accessorius

noun /ækseˈsɔːriəs/ (medical) wata gaɓa da take ƙarfafa wata gaɓar ...

accessory

noun /əkˈsesəri/ kayayyakin harhaɗa abu ...

accidence

noun /ˈæksɪdəns/ wata tsohuwar kalmar nahawu ...

accident

noun /ˈæksɪdənt/ 1. Hatsari/tsautsayi 2. Abun daya faru kwatsam ba zato ba ...

accident and emergency

noun /ˈæksɪdənt ənd iˈmɜːdʒənsi/ wani guri a asibiti inda ake ...
accidental

adjective /ˌæksɪˈdentl/ wanda ya auku ba tare da tsammani ba ...

accidentally

adverb /ˌæksɪˈdentəli/ 1. Bisa kuskure 2. Bisa tsautsayi 3. Bisa sa'a ...

accipitral

adjective /ækˈsɪpɪtrəl/ yana nufin accipitrine ...

accipitrine

adjective /ækˈsɪpɪˌtraɪn/ mai alaƙa da shahon hawk ...

acclaim

verb & noun /əˈkleɪm/ yabawa mutum a cikin jama'a ...

acclamation

noun /ˌakləˈmeɪʃən/ yabo ...

acclimate

verb /ˈaklɪmeɪt/ duba gurin acclimatize ...

acclimatise

verb /əˈklʌɪmətʌɪz/ 1. Sabawa da wani yanayi. 2. Sanya wani ya saba ...

acclimatize

verb /əˈklʌɪmətʌɪz/ 1. Sabawa da wani yanayi 2. Sanya wani ya saba ...

accolade

noun /ˌakəˈleɪd/ girmamawa, yabawa ...

accommodate

verb /əˈkɒmədeɪt/ baiwa mutum masauki ko wani abun da yake ...

accommodating

adjective /əˈkɒmədeɪtɪŋ/ baiwa mutum masauki ...

accommodation

noun /əˌkɒməˈdeɪʃn/ masauki (gurin da mutum zai zauna) ...

accompanied

verb /əˈkʌmpəni/ yin rakiya ...

accompany

verb /əˈkʌmpəni/ yin rakiya ...

accomplice

noun /əˈkʌmplɪs/ mutumin da ke taimaka wa wani su aikata ...

accomplish

verb /əˈkʌmplɪʃ/ cimma wani buri cikin nasara ...

accomplished

adjective /əˈkʌmplɪʃt/ duba gurin accomplish ...

accomplishment

noun /əˈkʌmplɪʃmənt/ 1. Abun da aka cimma nasara. 2. Wani aikin da ...

accord

noun /əˈkɔːd/ 1. Yarjeniya 2. Of your own accord: gaban kai (wato ...

accordance

noun /əˈkɔːdns/ ma'anar wannan kalmar ɗaya ne da ma'anar kalmar ...

according

preposition /əˈkɔːdɪŋ/ 1. A bisa. 2. A dangane da ...

according to

a bisa, a dangane da ...

accordingly

adverb /əˈkɔːdɪŋli/ dacewa da ...

accordion

noun /əˈkɔːdiən/ wani nau'in kayan kiɗi na zamani ...

accost

verb /əˈkɒst/ 1. Dakawa mutum tsawa 2. Zare ido ...

accouchement

noun /əˈkuːʃmɒ̃/ haihuwa ...

account

noun /əˈkaʊnt/ 1. Asusun ajiya na banki 2. Ƙarin bayani 3. by/from all ...

account for

yin bayani akan dalilin aukuwan abu ...

accountability

noun /əˌkaʊntəˈbɪləti/ duba gurin accountable domin sanin ma'anar wannan ...

accountable

adjective /əˈkaʊntəbl/ 1. Idan nauyin abu yana wuyarka 2. Idan alhakin abu ...

accountancy

noun /əˈkaʊntənsi/ aikace aikacen kula da harkar kuɗaɗe ...

accountant

noun /əˈkaʊntənt/ mutumin dake kula da harkan kuɗaɗe ...

accounting

noun /əˈkaʊntɪŋ/ aikace aikacen kula da harkan kuɗaɗe. ...

accouplement

noun /əˈkʌpəlmənt/ haɗe tagwayen abubuwa biyu tare ...

accoutre

verb /əˈkuːtə/ suturta ...

accoutrements

noun /əˈkuːtrəmənts/ wata kalar na'ura da ake yin anfani da ...

accra

ƙosai (kalmar ta samo asaline daga kalmar yarbanci 'akara' wato ...

accredit

verb /əˈkredɪt/ 1. Ta'allaƙa (jingina ƙirƙira ko samuwar wani abu ga ...

accreditation

noun /əˌkredɪˈteɪʃn/ duba gurin accredit ...

accredited

adjective /əˈkredɪtɪd/ duba gurin accredit ...

accretion

noun /əˈkriːʃən/ ƙaruwa ...

accrue

verb /əˈkruː/ ƙaru ...

acculturate

verb /əˈkʌltʃəreɪt/ koyan yin rayuwa a cikin al'adu mabambamta ...

accumulate

verb /əˈkjuːmjəleɪt/ 1. Samu 2. Tara, taru, ƙara, ƙaru ...

accumulation

noun /əˌkjuːmjəˈleɪʃn/ ƙaruwa, taruwa ...

accumulative

adjective /əˈkjuːmjələtɪv/ mai ƙaruwa ...

accumulator

noun /əˈkjuːmjəleɪtər/ wani sashi na na'urar computer wanda ake yin ...

accuracy

noun /ˈækjərəsi/ sahihanci ...

accurate

adjective /ˈækjərət/ daidai da yanda ake tsammani ...
accurately

adverb /ˈækjərətli/ daidai ...

accurse

la'ana ...

accursed

adjective /əˈkɜːsɪd/ la'ananne ...

accusation

noun /ˌækjuˈzeɪʃn/ zargi, tuhuma ...

accusative

adjective /əˈkjuːzətɪv/ wani salo na 'noun', 'pronoun' ko 'adjective' da ...

accusatory

adjective /əˈkjuːzətəri/ abun zargi ...

accuse

verb /əˈkjuːz/ zargi ko tuhuman mutum ...

accusing

adjective /əˈkjuːzɪŋ/ yin zargi ...

accustom

verb /əˈkʌstəm/ saba ...

accustomed

adjective /əˈkʌstəmd/ sabawa da abu ...

acellular

adjective /ˌeɪˈseljələr/ a fannin ilimin kimiyya na 'biology', wannan kalmar ...

acephalia

noun /ˌeɪsɪˈfeɪlɪə/ (medical) rashin kai ...

acephalous

adjective /əˈsɛfələs/ (biology) rashin kai ...

acer

noun /ˈeɪsər/ wata kalar tsiro ...

acetabular

adjective /ˌæsəˈtæbjələ/ (medical) abun daya shafi yankin jiki na <a ...

acetabulum

noun /ˌæsəˈtæbjələm/ (medical) kusurwa mai siffar kofi a ɗaya daga ...

acetabulum

noun /ˌæsəˈtæbjələm/ (medical) gurin da yake da siffar kofi a ...

acetaminophen

noun /əˌsiːtəˈmɪnəfen/ yana nufin 'PARACETAMOL' ...

acetate

noun /ˈæsɪteɪt/ wani sinadari da aka yishi daga 'acetic acid' ...

acetic acid

noun /əˌsiːtɪk ˈæsɪd/ wani acid daga cikin 'VINEGER' (wani nau'in ...

acetone

noun /ˈæsɪtəʊn/ wani kalar ruwa mai ƙamshi wanda ake yin ...

acetylene

noun /əˈsetəliːn/ wani gas wanda ake yin anfani dashi domin ...

acetylsalicylic acid

noun /ˌasɪtʌɪlˌsalɪˈsɪlɪk/ sunan 'chemical' da ake kiran 'aspirin' dashi ...

achalasia

noun /ˌækəˈleɪʒə/ (medical) kasancewa naman sphincter na oesophagus ...

ache

verb /eɪk/ ciwon jiki ...

achievable

adjective /əˈtʃiːvəbl/ abun da za'a iya samu ko cimma buri ...

achieve

verb /əˈtʃiːv/ samu, cimma wani buri ...

achievement

noun /əˈtʃiːvmənt/ abun da aka cimmawa ...

achiever

/əˈtʃiːvər/ mutumin daya cinma wani buri cikin nasara ...

achondroplasia

noun /eɪˌkɒndrəʊˈpleɪzɪə/ wata matsala dake sa dogayen ƙasusuwan mutum su ...

achromia

kasancewa mutum bashi da launi a jiki ...

achy

adjective /ˈeɪki/ ciwon jiki ...

acicula

noun /ˈækəˌnoun/ wanda yake da siffar allura ...

aciculate

adjective /əˈsɪkjʊlɪt/ mai kaman allura ...

acid

adjective, noun /ˈæsɪd/ wani sinadari na ruwa wanda yake ɗauke ...

acid rain

noun /ˌæsɪd ˈreɪn/ ruwan da yake ɗauke da tarin abubuwa ...

acid reflux

noun /ˌæsɪd ˈriːflʌks/ (medical) wata matsala da ake samu gurin ...

acidic

adjective /əˈsɪdɪk/ mai tsami, mai acid ...

acidify

verb /əˈsɪdɪfaɪ/ maida wani abu ya koma acid ...

acidity

noun /əˈsɪdəti/ mai tsami ko mai acid ...

acidophilus

noun /ˌæsɪˈdɒfɪləs/ wani nau'in bacterium da ake yin anfani ...

acidosis

noun /ˌasɪˈdəʊsɪs/ (Medical) yawan 'acid' fiye da kima a jiki ...

acidulous

adjective /əˈsɪdjələs/ mai ɗanɗanon acid ...

ackee

noun /ˈæki/ wata nau'in bishiya da ake samu a yammacin ...

acknowledge

verb /əkˈnɒlɪdʒ/ 1. Amincewa 2. Gane gaskiya ...

acknowledgement

noun /əkˈnɒlɪdʒmənt/ amincewa ...

acme

noun /ˈækmi/ duba gurin Height ...

acne

noun /ˈækni/ wani ciwan fata wanda akafi samu a jikin ...

acoelomate

noun /eɪˈsiːləˌmeɪt/ dabbar da bata da kwarmi ko loko a ...

acolyte

noun /ˈækəlaɪt/ mutumin da yake rakiya ga shugaba ...aconite

noun /ˈækənaɪt/ wata kalar shuka mai launin ɗorawa kuma mai ...

acoustic

adjective /əˈkuːstɪk/ wanda ya shafi sauti ko sauraro ...

acoustic neuroma

noun /əˌkuːstɪk njʊəˈrəʊmə/ (medical) matsala ta girma da ake samu ...

acoustician

noun /ˌækuːˈstɪʃn/ mutum mai ilmin kimiyya wanda yake yin nazari ...

acoustics

noun /əˈkuːstɪks/ ilmin kimiyya da yake yin nazari akan sauti ...

acquaint

verb /əˈkweɪnt/ 1. Bada ƙarin haske 2. Samun ƙarin haske ...

acquaintance

noun /əˈkweɪntəns/ 1. Masaniya, sanayya 2. Mutumin daka haɗu dashi wanda baka ...

acquaintanceship

noun /əˈkweɪntənsʃɪp/ masaniya, sanayya ...

acquainted

adjective /əˈkweɪntɪd/ masaniya ...

acquiesce

verb /ˌækwiˈes/ amince ...

acquiescence

noun /ˌækwiˈesns/ amincewa (amma dai gwamma ayi anfani da kalmar ...

acquiescent

adjective /ˌækwiˈesnt/ biye wa mutane ...

acquire

verb /əˈkwaɪər/ 1. Samu ko mallaka 2. Siyan wani abun kasuwanci ...

acquisition

noun /ˌækwɪˈzɪʃn/ 1. Samu 2. Abun da wani ya siya domin ya ...

acquisitive

adjective /əˈkwɪzətɪv/ 1. Mayintar son ka mallaki abu 2. Kanfanin daya mallaki ...

acquit

verb /əˈkwɪt/ wanke mutun daga tuhuma ...

acquittal

noun /əˈkwɪtl/ wanke mutum daga tuhuma ...

acre

noun /ˈeɪkər/ ma'aunin auna tsayin fili. ...

acrimonious

adjective /ˌakrɪˈməʊnɪəs/ mai fusatarwa ...

acrimony

noun /ˈakrɪməni/ fushi, sa'insa ...

acrobat

noun /ˈakrəbat/ mutumin da yake yin wasan 'gymnastics' ...

acrobatic

adjective /akrəˈbatɪk/ wanda ya shafi sarrafa jiki ta yadda zai ...

acrolect

noun /ˈakrəʊlɛkt/ (linguistics) wani ɓangare na yare da aka fi ...

acrolein

noun /əˈkrəʊliɪn/ wani sinadari mai matuƙan ƙauri da ake anfani ...

acromial

adjective /əˈkrəʊmiəl/ abun daya shafi yankin jiki na acromion ...

acromioclavicular

adjective /əˌkrəʊmiəʊkləˈvɪkjələ/ (medical) abun daya shafi gaɓoɓin da ƙasusuwan <a ...

acromion

noun /əˈkrəʊmiən/ (medical) gurin ƙarke na ƙashin shoulder blade ...

acronym

noun /ˈakrənɪm/ kalmar da aka samar da ita ta hanyar ...

acrosome

noun /ˈækrəˌsoʊm/ wani nau'in organelle wanda ya rufe kan ...

across

adverb, preposition /əˈkrɒs/ 1. Daga wani yanki zuwa ɗayan 2. A ɗaya ...